Dauras & Seminars

Intensive Islamic learning programmes offered by Markaz Imam Muqbil. Browse below and register for any open seminar.

Register Now

Seminars

Upcoming and currently running programmes.

DAURATU ABI BAKR SIDDIQ (2026)

Upcoming

WANNAN DAURA CE TA MAZA ZALLA WANDA ZATA GUDANA TSAWON MAKO DAYA (1 WEEK), CIKIN YAREN HAUSA, WANDA YANA DAYA DAGA CIKIN HANYOYIN DA WANNAN MARKAZ KEBI DAN YADA ALKHAIRI A CIKIN JAMA'A. KAMAR YADDA ANNABI YACE: 'DUK WANDA ALLAH YAKE SO DA ALKHAIRI ZAI FAHIMTAR DASHI ADDINI' ALLAH YA BAMU SAA

📅 Starts 03 Aug 2026 📅 Ends 10 Aug 2026